Yayin ganawan sun tattaunawa a kan batutuwan da suka shafi tsaro a yankin Afirka ta yamma da harkar bada agaji da kuma rawar ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya bayyana damuwarsa ga hafsan hafsoshin sojin Sudan a game da ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya yi nazari ne kan sabuwar barakar da ta kunno kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar ...
Gwamnatin mulkin soja a Jamhuriyar Nijar ta bayyana shirin karfafa matakan tsaro a yankunan da ke karkashin dokar ta baci, ...
Shugaban na Najeriya ya kuma yaba da yadda sauran ‘yan takara suka nuna dattaku yayin gudanar da zaben wanda ya ce an gudanar ...
Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya Mista Babachir David Lawal ya zargi shugaba Bola Tinubu da ware mukaman gwamnati masu ...
A shirin Ilimi na wannan makon mun tattauna ne a kan taron samar da ilimin fasahar zamani na AI domin karin Ilimi, harkar ...
A hukumance, an fitar da ranakun da kungiyar ‘yan wasan Najeriya ta Super Eagles za ta kara da ta Libya a wasannin neman ...
Wasu kungiyoyin ba da tallafi masu zaman kan su, sun ce har yanzu da sauran rina a kaba a garuruwan da ambaliyar ruwa ta ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...