Yayin ganawan sun tattaunawa a kan batutuwan da suka shafi tsaro a yankin Afirka ta yamma da harkar bada agaji da kuma rawar ...
Babban darktan hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Neja, Abdullahi Baba-Arah, ya bayyana tsananin lamarin a sanarwar da ya fitar.
Guguwa Helene da ta ratsa jihohin Florida da Georgia cikin daren Juma’a na da ya daga cikin irinta mafi karfi da aka gani a tarihin Amurka, inda ta hallaka mutum guda tare da haddasa ambaliyar ruwa a ...
Sanata George Akume yace gwamnatin Shugaba Tinubu na sane kuma ta na tausayawa ‘yan Najeriya game da halin matsin tattalin ...